Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamnan Babban bankin Najeriya,Godwin Emefiele a ranar Talata ya ce an rarraba tsakanin tiriliyan biyu zuwa uku ga masu kanana,matsakaita da manyan masana'antu.
Allah Ya yi wa Alhaji Sani Labaran, mahaifin jarumi Umar Faruk Gombe rasuwa a yammacin ranar Talata kamar yadda abokan sana'arsa na Kannywood suka wallafa.
Wata budurwar Najeriya da ta kammala digirin ta na farko duk da matsalolin da ta fuskanta ta jajirce. Ta ce an kore ta amma daga baya aka kirata, ta karasa.
Gawar marigayi Sani Dangote ba ta iso daga Amurka ba har a yammcin Talata sakamakon wasu cike-ciken takardu da ba a yi ba. Gawarsa za ta iso ranar gobe Laraba.
HURIWA ta yi kira ga shugaban kasa Buhari da ya kora, kama tare da gurfanar da ministan yada labarai, Lai Mohammed, kan karyar da ya zabga a rikicin EndSARS.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta na yin duk abinda ya dace wurin ganin ta ragargaza farashin kayan abinci a kasar domin ganin talaka ya samu abincinsa.
Shugabancin jam’iyyar APC sun bukaci shugaban jam’iyyar na reshen jihar Zamfara, Sanata Kabiru Garba Marafa da ya yi biyayya ga shugabannin sa ko ya ga hukunci.
A yau Talata ake sa ran gawar Sani Dangote, kanin mashahurin mai arzikin Afrika, Alhaji Aliko Dangote, za ta iso Kano Najeriya daga kasar Amurka inda ya rasu.
Jama'a masu zama wasu daga cikin kauyukan Borno sun koka da halin da suka samu kansu na tilascin biyan haraji da yan ta'adda suka saka musu a cikin zakkar gona.
Aisha Khalid
Samu kari