Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa bashi da bulo daya a kasar ketare don haka babu wanda zai bata masa suna ko bayan ya sauka mulkin Najeriyaa.
Wasu miyagun ‘yan bindiga sun kai farmaki wasu yankunan karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna inda suka halaka Jami’an tsaro masu tarin yawa farmakin.
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Sanata Jibrilla Bindow, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa PDP. Ya sanar da goyon bayansa ga Gwamna Ahmadu Finitiri da Atiku.
Kotu ta aikewa Sifeta janar na ‘yan sandan Najeriya takardar umarnin damko‘Dan takarar gwamnan jihar Akwa Ibom na jam’iyyar PDP Umo Eno kan zarginsa da damfara.
Matar daraktan hukumar DSS, Aisha Bichi, ta hana Abba Yusuf, 'dan takarar gwamnan jihar Kano, hawa jirgi daya da itaa. Ta saka an lakada wa hadiminsa duka.
A wani bidiyo da aka wallafa a Instagram, wata tsohuwa ta bayyana yadda aka yi garkuwa da ita kuma aka bar ta cikin birai.Da su ta saba kuma take samun natsuwa.
Miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki kan shugaban alkalan kotun gargajiya ta yankin Igueben da ke jihar Edo, Precious,inda suka yi garkuwa da ita ranar Litinin.
Gwamnatin jihar Edo ta tabbatar da ceto wasu mutum shida daga cikin wadanda 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a farmakin filin jirgin kasa da suka kai jihar.
Imam Al-Barnawi da wasu manyan kwamandojin kungiyar ta'addanci na ISWAP sun yi gudun ceton rai bayan takwarorinsu na kungiyar Boko Haram sun farwa sansanoninsu.
Aisha Khalid
Samu kari