Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi, ya aike da waskar tuhuma ga Sarki Abdul Rahman Ado Ibrahim kan kin fitowarsa tarar Buhari a ziyarar da ya kai jihar Kogi.
Gwamnatin tarayya ta kori sama da mutum 500 da aka bai wa aiki ba bisa ka'ida ba a ma'aikatar kwadago. Ma'aikatan sun biya kudi an dauke su aiki tun 2019 ne.
Wani magidanci ya koka bayan ya ga matarsa tana shan magungunan kanjamau. Ya bankado cewa tana da cutar ne bayan shekaru uku da suka yi aure. Yace ta cuce shi.
Wani magidanci ya bankado boyayyen sirrin da ke gidansa. Ya sanar da cewa dukkan yaran da suka haifa da matsar ba nashi bane kuma yace zai tafi gwajin DNA.
Aishatu Binani, 'yar takarar kujerar gwamnan jihar Adamawa a karkashin jam'iyyar APC, ta kai wa shugaba Buhari ziyara hara fadarsa da ke Aso Villa a Abujaa.
Kotun daukaka kara da ke zama a shiyyar Sokoto ta jaddada Daura Lawal-Dare matsayin halastaccen ‘Dan takarar gwamnan jihar Zamfara a jam’iyyar PDP a zaben 2023.
Dakarun sojin Najeriya tare da hadin guiwar jami'an farar hula sun yi nasarar halaka 'yan Boko Haram hudu tare da tarwatsa sansanoni 6 sabbi na Mafa a Borno.
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun yi nasarar ceto fasinjoji 15 da ‘yan ta’adda suka sace tare da shiga da su cikin dajika. Mutum bakwai ne manyan maza.
Hukumar daidaita farashin man fetur ta kasa, NMDPRA, ta garkame wasu gidajen mai 14 a fadin jihar Kano. An kama su da laifin siyar da mai a farashin tsada.
Aisha Khalid
Samu kari