Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Farfesan Renewable Energy and Molecular Physics, a jami'ar jihar Kaduna, KASU, Muhammad Sani Abubakar, ya rasu ya na da shekaru 67, ya bar mata 2 da jikoki.
Bola Oyebamiji, kwamishinan kudi na jihar Osun kuma mai sarautar Balogun Musulumi of Ikireland, ya dauka nauyin ginin sakateriyar kungiyar Kiristoci ta kasa.
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles, Ahmed Musa,ya gwangwaje masallacin Juma'a da ke Garoua a kasar Kamaru da tallafin $1,500 bayan idar da salla.
Wani mutum mau suna Uziel Martinez ya bai wa mahaifiyar budurwar sa kyautar koda amma budurwar ta kare da auren wani saurayin bayan wata daya tak da hakan.
Hedkwatar tsaron kasa ta ce ta halaka 'yan ta'addan 49 a karkashin ayyukan sojin ta yayin da 'yan ta'addan 863 suka mika makaman su a makonni 2 da suka gabata.
Wata yar Najeriya mai shekaru 61,Lizzy Taiwo ta fita daga kasuwar ‘yan mata inda ta zama matar aure cikin kwanakin nan ga babban abokin ta Colins a kasar Jamus.
Mayakan ta'addancin Boko Haram a halin yanzu sun cikin wani kauye a karamar hukumar Chibok ta jihar Borno.Wani mai gadi a yankin ya tabbatar cewa na gudun ceto.
Dr Hakeem Baba-Ahmed, mai magana da yawun Kungiyar Dattawan Arewa (NEF), ya ce kashi casa'in cikin dari daga cikin gwamnonin Najeriya ba su da alaka da mulki.
Hukumar yaki da cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta na tuhumar Ahmad Kuru, Shugaban Hukumar Kula da Kadarori na Najeriya (AMCON), bisa zargin sa da laifin rashawa.
Aisha Khalid
Samu kari