Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Janar Sani Abacha, wanda ya mulki kasar nan daga 1993 har zuwa rasuwar sa a 1998, ya yaudari 'yan siyasa kafin ya dare mulki, kamar yadda Janar IBB ya tabbatar.
Rundunar ƴan sandan jihar Neja ta tabbatar da kisan uku daga cikin jami'an ta da ƴan sa kai biyu mazauna yankin yayin da ƴan bindiga su ka yi kwantan ɓauna.
Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta bukaci jam’iyyar APC da ta dinga bai wa mata mukamai masu tsoka a cikin jam'iyyar domin samun cigaba.
Wata gagarumar gobara ta tashi a sansanin 'yan gudun hijira da ke Gamboru Ngala a jihar Borno, lamarin da yasa daruruwan 'yan gudun hijiran suka rasa matsuguni.
Gwamna Abubakar Sani Bello na jihar Neja ya bayyana yadda akalla fararen huluna 165, jami’an tsaro 25 da ‘Yan Sa Kai 30 suka rasa rayukansu cikin kwanaki 17.
Rikicin cikin gida na cigaba da rincabewa a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta jihar Zamfara inda sabon salo ya kunno kai a cikin tsagi daban-daban.
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu son kafa kasar Biafra ne, IPOB a ranar Talata suka afka wata cocin katolika da ke Onitsha, jihar Anambra a kudu maso gabas.
A ƙalla mutane 16 ne suka rasa rayukan su a ranar Juma'ah yayin da wasu waɗanɗa ake zargi da zama ƴan bindiga suka kai hari Danko ƙaramar hukumar Wasagu, Kebbi.
Tsohon gwamnan jihar Niger, Muazu Babangida Aliyu, ya kwatanta mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da dan takarar da ya fi dacewa da jam'iyyar APC.
Aisha Khalid
Samu kari