Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wani mutum mai suna Gborienemi Mark- Charles, daga jihar Bayelsa, ya bayyana yadda ya kashe kasa da N50,000 a shagalin auren shi. Ya saka sauran a kasuwanci.
Hukumar yaki da fatauci da miyagun kwayoyi, NDLEA ta sanar da yadda Abba Kyari ya sanar da jami'inta cewa kai tsaye suke magana da dillalin kwayoyi na Brazil.
An samu gagarumin murna da shagali a kotun daukaka kara da ke reshen Abuja yayin da kotun ta karba daukaka karar tsagin Gwamna Abdullahi Ganduje na jam'iyyar.
Wata mata 'yar kasar Zambia mai suna Rita Mwayanda ta yi kira ga mawakin Najerya Tekno, wanda ta yi ikirarin cewa wakarsa ta kunsa masa ciki,da ya biya ta kudi.
Wata kotun shari'ar Musulunci da ka zama a aarewa maso gabasahin Badakhshan da ka Afghanistan ta yanke wa wata mace da namiji hukuncin jifa kan aikata zina.
Ministan sadarwa da tattalin arziki mai dogaro da fasahar zamani, Ali Pantami, a ranar Laraba ya ki yin tsokaci kan matsayar ASUU kan farfesancinsa da FUTO.
Wata minista mace a Malaysia ta janyo cece-kuce bayan ta shawarci maza da su dinga dukan matansu masu taurin kai amma a tausashe domin ladabtar da matansu.
Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum yayi kira ga maza masu bibiyar shafukan mata masu dabi'ar rawa da rashin da'a da su guji hakan da kuma yada alfashar da suka gani.
Ana tuhumar wani dalibi dan kasar Kenya mai shekaru 21 da zargin kancin zarafin mijin wata wacce ake zargi da zama masoyiyarsa, bayan ya tura hoton tsiraicinta.
Aisha Khalid
Samu kari