Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamnan jihar Borno, Frafesa Babagana Umara Zulum tare da Sanata Kashim Shettima sun ziyarci garin Gamboru da ke karamar hukumar Ngala daga ranar Lahadi-Talata.
Wurin karfe 5 na yammacin Litinin 'yan sandan Najeriya suka mika DCP Abba Kyari, ACP Sunday J. Ubua, ASP Bawa James, Sifeta Simon Agirgba, Sifeta John Nuhu.
Tsohon dan majalisa Abdulmumin Jibrin Kofa ya bayyana inda Bola Tinubu ya samo gagarumar dukiyarsa.Ya na hannayen jari a wurare daban-daban na manyan kasuwanci.
Hedkwatar 'yan sandan Najeriya ta bayyana sunayen wadanda ake zargi da hada kai da DSP Abba Kyari da wasu 'yan sanda hudu wurin shigo da miyagun kwayoyi kasar.
Tsohuwar matar ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, Precious Chikwendu, a ranar Litinin an gurfanar da ita a gaban wata kotun tarayya da ke Abuja.
Jami'an tsaro sun ceto mutane biyar da aka yi garkuwa da su wuraren dajin Dansadau a karamar hukumar Maru dake jihar Zamfara bayan kwashe kwana takwas a wurin.
Rukayya Mustafa matar aure ce mai shekaru 24 da aka shiga har gida aka halaka ta a yankin Dambare da ke jihar Kano. Sun lakadawa wa yaranta biyu mugun duka.
Injiniya Mu'azu Magaji, tsohon kwamishinan ayyuka na Ganduje ya ziyarci Ibrahim Shekarau inda ya bayyana goyon bayansa kuma yace gwagwarmaya yanzu aka fara.
A tunzure jaruma Maryam Booth ta yi wallafa inda ta ke bayyana cewa ita 'yar fim ce, 'yar drama kuma'yar nanaye kamar yadda ake fadi. Tabbas ta na alfahari.
Aisha Khalid
Samu kari