Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Hukuncin shekaru 24 da wata babbar kotun Kano ta yanke wa Mubarak Bala ya janyo cece-kuce. Jama'a sun ta cwa hukuncin kisa ne ya dace da shi ba shekaru 24 ba.
Kyawawan hotunan fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisa Abdullahi, yayin da ta ziyarci garin Makka domin yin Umrah sun bayyana. Ta bayyana addu'a daya da take yi.
ata bazawara ta bayar da labarin yadda ta yi nadamar aure da darussan da ta koya bayan ta rabu da tsohon mijinta kuma wanda dauka dawainiyar auren da suka yi.
Wani matashi mai suna Arthur O Urso, wanda ya auri mata 9 ya bayyana cewa yana son ya auri wasu mata biyu don kawo adadin zuwa 10 tunda daya na son sakinsa.
A kalla sojoji 11 ne aka kashe, 19 suka jigata mugun hari da wasu ‘yan bindiga suka kai wani sansanin soji da ke karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna.
Hadimar shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, Lauretta Onochie, ta yi magana kan korarren limamin masallacin Apo da ke Abuja, Sheikh Khalid.
An shirya wa Adams Oshiomhole bikin murnar cika shekaru 70 da haihuwa kuma dan siyasar ya nishadantar da bakinsa da iin salon rawansa mai matukar kayatarwa.
Mamban kungiyar dattawan Arewa, Usman Yusuf, ya bayyana abinda malamin addinin Islama Ahmad Gumi, ya fada wa ‘yan bindiga da suka hadu da su a cikin dajika.
Tsohon babban limamin masallacin Apo da ke Abuja, Sheikh Muhammad Nuru Khalid, ya ce korarsa da kwamitin gudanarwa na masallacin ya yi, wata sadaukarwa ce.
Aisha Khalid
Samu kari