Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Oprah Chioma Uzodimma, diyar Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ta auri rabin ranta, Henry Ohaeri. Sabuwar amaryar da angonta sun yi bikin gargajiyansu a Abuja.
Mutumin da ya fi kowa kudi a duniya, Elon Musk yana son siyan Twitter don ya maida shi mallakinsa. Kamfanin Twitter ta sanar a ranar Alhamis cewa Elon Musk.
Tawagar fastocin jihohin arewa 19 sun kai ziyara gidan Shihi Dahiru Usman Bauchi don yi buda-baki da wasu malaman Musulunci da Sheikh din ya karba bakuncinsu.
Yayin zantawa da wani makusancinsu wanda yayi fice a kasar Kenya, sun ce suna farincikin yadda suke soyayya da mutum daya, saboda yana basu so da kulawa iri 1.
Gwamnatin tarayya a jiya ta sanar da cewa nan babu dadewa za ta bayyana sunayen wadanda suka kai farmakin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna da ya gigita jama'a.
Princess Munachi, mata mai dauke da juna biyu, wacce 'dan uwan mijinta mai suna Benjamin Ogudoro ya babbaka mijinta da ransa ta bayyana a wani bidiyo tana kuka.
Wanda ya kafa jam'iyyar APC a Ghana, Hassan Ayariga, ya na daga cikin masu arziki a kasar Ghana duk da har yanzu jama'a basu san yawan dukiyar dan siyasan ba.
Ademola Adebusoye da masoyiyarsa, Titilope Adebusoye, sun yi aure a 2020 a Legas, sannan ya bayyana farincikinsa na yadda suka yi dan kwarya-kwaryar shagalin.
A daren ranar Litinin ne aka kashe wani basarake, Zaki Unongo Shaayange da wasu mutane 24 a wasu hare-hare 3 da 'yan bindiga suka kai yankunan kananan hukumomi.
Aisha Khalid
Samu kari