Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wani matashi 'dan Najeriya ya kwashi kashinsa a hannu yayin da yayi kokarin neman auren budurwarsa , inda taki yarda da bukartarsa ta hanyar cin zarafinsa.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo a watan Disamban 2021 ya yi magana kan yadda ya zama mataimakin shugaban kasa a APC a 2015 duk da ba san shi ba.
Matashi Ayo ya bayyana burinsa na neman kujerar shugabancin kasa.Ya ce amala da naman Akuya zai zama kyauta, tsire da giya tare da dukkan abinci kyauta za ci.
Ya zama abun azabtarwa da hashin hankali ga iyalan da 'yan bindiga sukayi awon gaba da 'yan uwansu a harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna a watan da ya gabata.
Jim kadan bayan mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana burinsa na zama shugaban kasa a ranar Litinin, Bola Tinubu ya gana da gwamnonin APC.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta haramta "Tashe", wani wasan barkwanci da ake yi duk shekara bayan kwanaki goma na farkon watan Ramadana mai alfarma a ke.
Ministan sufurin, Honarabul Chibuke Rotimi Amaechi a ranar Litinin, ya ziyarci sarakunan Kano, Bichi da Daura domin burinsa na fitowa takarar shugabancin kasa.
An samu sama da gawawwaki 50 tare da konannun gidajen mutane 100 a wasu kauyukan karamar hukumar Kanam ta jihar Filato kamar yadda mazauna yankin suka tabbatar.
Rudani ya bibiyi wani bidiyo da ke ta yawo wanda ke bayyana sojin Najeriya sanye da khaki suna kwashe wasu mutane da ake zargin 'yan bindiga ne zuwa motar soji.
Aisha Khalid
Samu kari