Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Mai alfarma sarkin musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya roki hukumomin tsaron Najeriya kada su bari masu tsattsauran ra'ayin addini su kwace ragamar mulki.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, yace ba inda zai je, yana nan daram a cikin jam'iyyar APC, zai jira yaga abinda uwar jam'iyya zata zartar.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Kwamaret Shehu Sani, ya bayyana cewa matuƙar ya kalli bidiyon tsiraicin Tiwa Savage, dake yawo to zai iya faɗuwa ya sume.
Hukumar yan sanda reshen jihar Imo, ta zargi haramtacciyar ƙungiyar IPOB da kuma mayakanta na ESN da hannu a kisan sarakunan gargajiya biyu a yankin Njaba.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje, ya bayyana cewa dama can an san siyasa da sulhu matukar ana bukatar cigaba, dan haka zadu yi sulhu a tsakanin su.
Yayin da matasa ke cigaba da tunawa da zanga-zangar EndSARS da ta gudana shekara ɗaya kenan, jami'an tsaro sun kama wani ɗauki da makami a Tollgate, jihar Legas
Ministan yaɗa labarai da al'adu, Alhaji Lai Muhammaed, ya bayyana cew ahar yanzun gwamnatin Najeriya na jiran a kawo mata shaidar kisan da akace sojoji sun yi.
Shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC ta ƙasa, gwamna Mai Mala Buni, ya karbi mataimakin shugaban PDP da wasu jiga-jigai da suka sauya sheka zuwa APC.
Rahotanni daga ƙasar Amurka sun bayyana cewa wata budurwa ta ɗauki bindiga ta ɗirkawa saurayi a ƙirji, kuma ya faɗi ya mutu saboda kawai ya ƙi sumbatar ta.
Ahmad Yusuf
Samu kari