Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Dan uwa ga tsohon gwamnan jihar Zamfara, ya koma tsagin gwamnan Bello Matawalle na jam'iyyar APC, ya kuma bayyana fatansa na sauya ra'ayin Abdul'aziz Yari.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana irin kalubalen da ya yi fama da su a rayuwarsa da kuma yadda babban lauya ya tsaya masa ba tare da karban ko sisi b
Shugaban rundunar sojin saman Najeriya, Oladayo Amao, ya bukaci dakarun sojinsa su cigaba da kaddamar da hare-hare kan yan bindiga har sai dun kare baki ɗaya.
Kungiyar kiristoci a tarayyan Najeriya, (CAN) tace kalaman gwamnan jihar Katsina na yan kasa su mallaki bindigu domin kare kan su, ba wani sabon abu ba ne.
Hukumar kwana-kwana ta jihar Kano dake arewa maso yammacin Najeriya ta tabbatar da mutuwar wani direba a cikin tankin babbar tankar dakon man fetur a Kano.
Masarautar Bungudu dake karamar hukumar Bundugu a jihar Zamfara ta bayyana cewa wasu yan bindiga sun kai hari ƙauyen Gada da daddare, inda suka kashe basarake.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari yace gwamnatinsa zata taimaka wa mutanen jihar su mallaki makamai domin kare kansu daga hare-haren yan bindiga a jihar
Mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Mahdi Aliyu, wanda har yanzun yake a cikin PDP, yace ba sauran shiru tsakaninsa da uban gidansa, gwamna Bello Matawalle .
Jami'an tsaro na hukumar Civil Depence (NSCDC) ta bayyana dumbin nasarorin da ta samu da kuma wasu kalubale da ta fuskanta ciki har da mutuwar jami'ai a Neja.
Ahmad Yusuf
Samu kari