Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
A ranar Asabar, ranar da mabiya addinin kirista ke biki kirsimeti, wasu yan bindiga sun kai hari jihar Zamfara, inda suka kashe mutane kuma suka sace mata 33.
Wasu yan bijilanti sun bi sawun yan bindiga har cikin daji, sun yi musayar wuta, kuma sun samu nasarar ceto mutum 2 da aka sace a gona yayin da suka je aiki.
Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya yi kira ga yan Najeriya su dena ɗora wa shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, laifin duk wani abu da ya faru da su a rayuwa.
Wasu yan bindiga da ba'a san ko du waye ba sun sake kai hari Zariya, sun shiga gidajen jama'a kuma sun tasa keyar aƙalla mutum shida zuwa wani wuri na daban.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu mafarauta sun yi wa yan bindiga kwantan bauna, sun bude musu wuta a jihar Kaduna, mutane da dama sun kubuta daga sansanin su.
Katsina - Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, yace ba sauran zaman lafiya tsakanin gwamnati da yan bindiga a faɗin arewa maso yammacin tarayyan Najeriya.
Labarin da muke samu da sanyin safiyar nan ta Lahadi na nuna cewa wasu muyagun yan bindiga sun yi awon gaba da babban sarki mai daraja a karamar hukumar Mangu.
Gwaman jihar Bauchi dake arewa masi gabashin Najeriya, Bala Muhammed, yace gwamnatinsa ba zata nuna banbanci ba tsakanin musulmai da kuma kiristoci a jihar.
Kwamishinan muhalli na jihar Kogi, Chief Victor Adewale Omofaiye, yace ikon Allah ne ya cece shi daga faɗa wa sharrin yan bindiga a ranar 28 ga watan Nuwamba.
Ahmad Yusuf
Samu kari