Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagoranci gwamna Abdullahi Umar Ganduje, ta ffito da wasu sabbin dokokin da suka haɗa da han cakuduwar mata da maza, shan Shisha.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya jajantawa al'umma da kuma gwamnatin jihar Zamafara, bisa kisan kiyashin da yan bindiga suka yi .
Mutuwa rigar kowa idan, ta zo dole a tafi, wata Allah ya karbi rayuwar wata amarya, Fatima Balarabe Haruna, kwanaki 35 bayan ɗaura mata aure a jihar Kano .
Rahoton da muke samu daga iyalan malamin kwalejin ilimi da fasaha dake Gusau, na nuna cewa yan bindiga sun sako mutum 3 da suka sace bayan biyan su kudin fansa.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, ya bayyana wa al'ummarsa sunayen mutum 19 dake da hannu a gudanar da haramtacciyar matatar ɗanyen man fetur a faɗin jiharsa.
Akalla jami'an rundunar yan sandan ƙasar nan uku sun rasa rayukan su, yayin da motar su dake zuba gudu a titi ta yi hatsari a babban birnin tarayya, Abuja.
Mukaddashin kwamandan rundunar soji ta 7 dake Maiduguri, ya bayyana irin taimako da goyon baya da gwamna Babagana Zulum ya yi wa sojoji ba tare da sun nema ba.
AFCON 2021 - kungiyar kwallon kafa ta ƙasar Kamaru, ta samu nasara kan takwararta ta ƙasar Burkina Faso a wasan farko na rukunin A da aka fafata yau Lahadi.
Gwamnatin jihar Ogun dake kudu maso yammacin Najeriya tace shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari , zai kai ziyarar aiki ta yini daya jihar ranar Alhamis mai zuwa.
Ahmad Yusuf
Samu kari