Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban ƙasa, Muhammad Buhari, ya ce gwamnatin tarayya tare da gwamnatin jihar Zamafara na aiki ba ji ba gani domin ganin tdato ya koma jihar cikin lokaci.
Wata tankar dakon man fetur ta fashe a jihar Anambra kan hanyar da aka san tana tara mutane sosai, yanzu haka jami'an kashe gobara na kokarin kashe wutar .
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa gwamnatinsa ba zata yi ƙasa a guiwa ba har sai ta ga bayan yan ta'adda baki ɗaya kafin wa'adin mulkinsa ya kare
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanatan Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau. yace a shirye tsaginsa yake ya sasanta da tsagin Ganduje amma bisa sharaɗi.
Labarin dake iso wa gare mu yanzun nan daga jihar Delta ya nuna cewa wasu yan fashi da makami sun tare babbar motar dakon kudi, sun kwamushe makudan kuɗaɗe.
Rundunar yan sandan ƙasar nan ta bakin mai magana da yawunta, Frank Mba, ta musanta rahoton da ake ta yamaɗiɗi da shi cewa helikwaftan ta ya yi hatsari a Bauchi
Masarautar Akure, babban birnin jihar Ondo, ta sanar da rasuwar tsohon sarki wanda gwamnan jihar da ya sauka ya tube daga mukaminsa yau Alhamis a wani asibiti.
Yayin da ake cigaba da cece-kuce da zarge-zarge kan zaben fidda gwani da APC ta shirya yau, wasu tsagerun sun buɗe wuta a iska domin tarwatsa mutanen wurin.
Mambobin jam'iyyar APC mai.mulkin jihar Ekiti, sun ɓarke da zanga-zangar adawa da zaɓen fitar da gwani da jam'iyya ta shirya gudanarwa yau Alhamis, sun ce aa.
Ahmad Yusuf
Samu kari