Ahmad Yusuf
12057 articles published since 01 Mar 2021
12057 articles published since 01 Mar 2021
Yayin da APC ta rasa Sanatoci uku a majalisar dattawan ƙasar nan, wani ɗan majalisar wakilai ta sanar da sauya sheka daga jam'iyya mai mulki zuwa Accord Party.
Rahoton dake hitowa daga jihar Jigawa sun nuna cewa wasu miyagun sun yi garkuwa da mahaifiyar ɗan takarar Sanatan Jigawa ta tsakiya na jam'iyyar APC mai mulki
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zargin mambobin ƙungiyar IPOB ne su ta da fitacciyar kasuwa a yankin ƙaramar hukumar Aguata da ke jihar Imo ranar Litinin.
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya kore duk wata jita-jita mara kyau da ake yaɗa wa game da mataimakin riko da Tinubu ya sanya a Fom.
Mutane mazauna garin Kubwa a babban birniɓ tarayya Abuja sun shiga yanayin kaɗuwa da tashin hankali biyo bayan gano gawar wata mata da dabbobi a kusa da ita.
Shugaban ƙasa,Muhammadu Buhati, ya nuna tsantsar farin cikinsa na nasarar APC a zaɓen gwamnan Ekiti, ya ce alama ce ta abubuwa sun soma kyau a jam'iyya mai mulk
Wata babbar Kotu a jihar Ogun ta ba da umarnin a rataye wani magidanci har lahira sabosa kama shi da kashe wanda yake zargi da neman ɗaya daga cikin matansa.
gwarazan dakarun yan sanda da taimakon yan Bijilanti sun fatattaki wasu mahara yayin da suka yi yunkurin kai harin ta'addanci kan mutanen kauyuka a jihar Zamfar
Babbar Kotun tarayga dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta dakatar da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa daga rufe damar yin rijistar katin zaɓe.
Ahmad Yusuf
Samu kari