Ahmad Yusuf
12055 articles published since 01 Mar 2021
12055 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya ziyarci tsohon shugaban ƙasa, Chief Olusegun Obasanjo a gidansa d ake Abeokuta, sun gana da juna cikin sirri.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya lashe zaɓen fidda ɗan takarar Sanata mai wakiltar mazaɓar Ebonyi ta kudu wanda aka canza kuma magoya bayan APC sun fito.
Hukumar zabe ta jihar Ebonyi ta bayyana 'yan takarar APC a matsayin wadanda suka yi nasarar kashe dukkan kujerun shugabannin kananan hukumomin jihar da aka yi.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kashe wani Basaraken masarautar ƙaramar hukumar Takun a jihar Taraba da ɗansa bayan wani harin kwantan ɓauna da suka kai musu.
Shugaban karamar hukumar Tangaza, kuma makusancin gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Isah Salihu Bashar Kalanjine tare da kansilolo 8 sun koma APC daga PDP.
Gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal, mataimakinsa da wasu jiga-jigan PDP reshen jihar sun tarbi wani babban jigon APC ya yarda kwallon mangwaro don ya huta d aƙuda.
Bayan Sanatocin tsagin hamayya sun bayyana shirin su na tsige shugban ƙasa, Muhammadu Buhari, wasu daga cikin sanatocin APC na ganin hakan daidaine domin ya gaz
Biyo bayan samun tabbaci daga iyalan wasu shahararrun mambobin kungiyar jarumai ta kasa AGN, ana zargun sun faɗa hannun bara gurbin masu garkuwa da mutane.
Babban mai taimakawa gwamnan jihar Legas kan harkokin manyan makarantun gaba da sakandire, matasa da harkokin ɗalibai, Omotayo Sanyaolu, ya kwanta dama a haɗari
Ahmad Yusuf
Samu kari