Ahmad Yusuf
12052 articles published since 01 Mar 2021
12052 articles published since 01 Mar 2021
Yayin da a hukumance hukumar zaɓe ta baiwa jam'iyyu damar fara yakin neman zaɓe daga yau 28 ga watan Satumba, 28, Sakataren LP a Kano ya sauya sheƙa zuwa APC
Ba'a hangi wasu kusoshin jam'iyyar PDP ba a wurin taron kaddamar da litattafan Atiku da tawagar yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa dake gudana yanzu haka a Abuja.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasaz Alhaji Atiku Abubakar, yace ba zai bari ya'yansa su koma wata kasa da zama ba, ya ɗauki alƙawarin inganta ilimi da lafiya.
Yayin da kowace jam'iyya ke shirye-shirye fara kamfe daga yau Laraba 28 ga watan Satumba, 2022, akwai wasu kasuwanci da abun zai musu kyau a lokacin kamfe.
Rahotanni daga jihar Kano sun tabbatar da cewa fitaccen jarumin masan'antar sgirya fina-finan Hausa, Umar Malumfashi, watau Kafi Gwamna na Kwana Casa'in ya rasu
Babbar kotun tarayya da soke sabon zaɓen fidda gwanin da PDP ta shirya wand aya ba tsohon gwamnan jihar Kebbi damar takarar Sanatan Kebbi ta tsakiya a 2023.
Yayin da yanzu haka Atiku na can a jihar Enugu don tattauna wa da masu ruwa da tsakin PDP, an nemi gwamnan Abiya an rasa a wurin taron sabida ɗan tsagin Wike ne
A shirye-shiryen fara kamfe, ɗan takarar shugaban kasa a inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya dira jihar Enugu tare da tawagarsa domin gana wa da kusoshin PDP.
Wasu miyagun 'yan bindiga a cikin motoci uku sun kai hari shingen binciken ababen hawa a jihar Enugu, sun yi musayar wuta mai muni da sojoji da 'yan sanda.
Ahmad Yusuf
Samu kari