Ahmad Yusuf
12052 articles published since 01 Mar 2021
12052 articles published since 01 Mar 2021
Mamakon ruwa ya yi awon gaba da motar wani shahararren Malamin Islama, Sheikh Abdulganiyu Nuraini, tare da ɗalibansa biyu, duk Allah ya musu rasuwa ranar Asabar
Mai neman zama shugaban kasa karkashin inuwar jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yace idan ya samu dama zai gayara tare da ɗaga kasar nan zuwa sama.
Jam'iyyar APC ta sake shiga tsilla-tsilla yayin da dubbannin mambobinta a jihar Kogi suka tattara kayansu zuwa jam'iyyar PDP, sun ce jam'iyyar ta basu kunya.
Jirgin mata na yaƙin neman zaben shugaban ƙasa na APC ya bar baya da ƙura a Kannywood, Rahama Sadau da Mansurah Isah sun yi kace-nace kan sunayen da suka fita.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, yace Bola Ahmed Tinubu, mai neman zama shugaban ƙasa a inuwar APC ba ya bukatar sai ya gamsar da mutane cewa yana nan a raye.
A ci gaba da kokarin ganin ya zarce zango na biyu, gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya samu gagarumin goyon baya yayin wasu 'yayan APC suka sauya sheka.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya yi ikirarin cewa a halin yanzun an gama rusa jam'iyyar PDP, ta mutu murus a jiharsa domin a yanzun ba ita ce ta biyu ba
Sanata Yakubu Lado Ɗanmarke, ɗan takarar gwamnan jihar Katsina a inuwar PDP yace da zaran ya lashe zaɓen 2023, zai fifita tsaron al'umma da kuma manyan ayyukA
Sanata Adamawa ta kudu, Sanata Binos Dauda Yaroe, ya bukaci tsagin gwamna Nyesom Wike su maida takobinsu kube har sai bayan zaɓe sannan a biya musu buƙatunsu.
Ahmad Yusuf
Samu kari