Ahmad Yusuf
12052 articles published since 01 Mar 2021
12052 articles published since 01 Mar 2021
Wata majiya da aka tattara ta bayyana cewa tuni kowa a jam'iyyar PDP ya sa a ransa cewa za'a tasa harkokin Kamfe ko da ba bu gwamna Wike da 'yan tawagarsa.
Mai neman darewa kujera lamba daya a Najeriya karƙashin inuwar NNPP Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yace NNPP ta shirya tsaf zata baiwa mutane mamaki a zaben 2023.
Wani sanannen dan siyasa a jihar Anambra dake kudu maso gabas kuma daya daga cikin dattawan da suka kafa jam'iyyar APGA, Nwobu-Alor, ya riga mu gidan gaskiya
Hukumar yan sanda reshen jihar Osun ta musanta bididyo da rahoton dake yawo a kafafen sada zumunce cewa an farmaki Bola Tinubu, tace labarin da Bidiyo tsoho ne.
Wasu tsagerun yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun kai farmaki caji Ofis ɗin yan sanda dake Arum Inyi ƙaramar hukumar Oji-River, jihar Enugu, sun yi ta'asa
Duk da ikirarin da gwamnatin tarayy ake yi cewa jami'an tsaro sun ci karfin yan ta'adɗa a arewacin Najeriya, an sake kashe wani shugaban al'umma a jihar Filato.
Aniagwu, mai magana da yawun majalisar yakin neman zaben shugaban kasa a inuwar PDP yace babu dan takarar da ke da kyakkywar shirin gyara Najeriya kamar Atiku
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed, ya umarci shugabannin kananan hukumomi, mataimaka, Sakatarori da Kansiloli su sauka daga nuƙamansu bis akarewar wa'adi.
Babbar Kotun tarayya mai zama a Patakwal, babban birnin jihar Ribas ta yanke hukuncin soke zaɓem fidda gwanin yan takarar majalisar jiha 12 kan saba dokar zaɓe.
Ahmad Yusuf
Samu kari