Ahmad Yusuf
12050 articles published since 01 Mar 2021
12050 articles published since 01 Mar 2021
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi, mamba a jam'iyyar APC ya kai wa gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ziyara har gidansa na ƙashin kai dake Patakwal ranar Jumua.
A cigaba da yawom tallata hajar 'yan takarar APC, gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya karɓi dubbannin masu sauya sheƙa daga jam'iyyun PDP da Labour Party
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Kwamaret Adams Oshiomhole, ya caccaki Atiku Abubakar, yace ko kaɗan baya neman mulki don goben yan Najeriya ta yi kyau.
Babbar Kotun tarayya mai zama a Uyo, babban birnin jihar Akwa Ibom ta yanke wa Sanara Bassey Albert hukuncin zaman gida gyaran hali na shekara 42 kan cin hanci.
Wata mata ta bayyana yada mijinta ya ci amanarta kwana hudu da ɗaura musu aure kuma abun takaicin ta kama shi da yar uwarta suna holewarsu a gado, taƙi hakura.
Miyagun yan bindiga sun kai hare-hare daban-daban a kuyukan yankin kananan hukumoin Goronyo da Sabon Birni a jihar Sakkwato, sun kashe mutane 7 sun sace 5.
Babbar Kotun tarayya mai zama a birnin tarayya Abuja ta rushe zaben fitar da ɗan takarar gwamnan jihar Abiya karkashin inuwar APGA, ta umarci a sake sabo .
Rahotanni sun nuna cewani hatsari mai muni ya rutsa da watar Hilux dake cikin ayarin gwamnan Adamawa, Ahmadu Fintiri, yana hanyar zuwa Mubi, mutane 4 sun rasu.
Babbar kotun tarayya mai zama a babban birnin tarayya Abuja ya jaddada halascin zaben fidda gwanin Jam'iyar PDP da ya samar da Oladipupo Adebutu a jihar Ogun.
Ahmad Yusuf
Samu kari