Ahmad Yusuf
12050 articles published since 01 Mar 2021
12050 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya kara taso da maganar wanda jama'ar jihar Ribas zasu zaba a ranar zaben shugaban kasa, ya ve zai rike amanar da aka ba shi.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake wa lakabin ba'a sansu ba sun farmaki ayarin dan takarar gwamnan jihar Enugu a inuwar APC, Uche Nnaji, Nwakibie, ya sha da kyar.
Yayin da ake gab da fara zaben 2023 nan da kwanaki biyu, wasu yan ta'adda da ba'a san daga inda suke ba sun shiga har cikin gida sun kashe shugaban APGA jiya.
Wani fitaccen lauya masanin harkokin doka, Ridwan Oyafajo, ya ce mai yuwuwa tarihin Atiku na faɗuwa a zabe ya ci gaba da bibiyarsa har a zaben ranar Asabar.
Wasu miyagun mahara sun kashe direban mota yayin da suka bude wa ayarin dan takarar majalisar tarayya a inuwar jam'iyyar PDP a jihar Enugu, Oforchukwu Egbo.
Babbar jam'iyyar adawa watau PDP a ƙaramar hukumar Magumeri ta nutae zuwa cikin inuwar APC mai mulki domin goyon bayan gwamna Babagana Umaru Zulum a Borno.
Shugaban majalisar dokokin jihar Osun, Timothy Owoeye, ya koka kan yadda wasu yan daban siyasa suka yunkurin raba shi da duniya a gaɗin Ilesa yana cikin taro.
Wasu miyagun yan bindiga da ba'a san ki su waye ba sun halaka dan takarar Sanatan Enugu ta gabas karkashin inuwar Labour Party, Mr Oyibo Chukwu.tare da wasu 5.
Kungiyar manajojin bankuna a Najeriya ta karyata labarin da ke yawo cewa akwai shirin dakiƙe hada-hadar kudi ta kowace hanya a bankuna yayin babban zaben 2023.
Ahmad Yusuf
Samu kari