Ahmad Yusuf
12046 articles published since 01 Mar 2021
12046 articles published since 01 Mar 2021
Sakamakon zaben gwamnonin Najeriya dake gudana yau sun fara shigowa daga rumfunan zabe daban-daban da suka samu shiga yanar gizo hukumar zabe ta IREV INEC.
Jam'iyyar PDP na baiwa jam'iyya mai mulki mamaki a sakamakon zaben rumfuma biyu da suka fito daga gidan gwamnatin Kaduna, Isah Ashiru ya samu nasara kan Sani.
Ga dukkan alamamu hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC ta shawo kan matsalar rashin ɗora sakamakon zabe da na'urar BVAS wanda ya jawo cece kuce a baya.
Kawo yanzun, rahoton da muka samu daga yankin ƙaramar hukumar Rimin Gado ya nuna cewa akalla akwatunan zaɓe 10 wasu yan daba suka lalata a mazabu daban-daban.
Bayan tsaikon da aka samu sakamakon rashin saita na'urorin BVAS, a yau Asabar, 18 ga watan Maris, 2023 ake gudanar da zaben gwamnoni da yan majalisar jihohi.
Mataimakin gwamna a zamanin mulkin tsohon gwamnan Ekiti da ya sauka ya miƙa wa na yanzu, Kayode Fayemi, watau Bisi Egbeyemi, ya rigamu gidan gaskiya jiya .
Rahotanni daga jihar Kuros Riba sun nuna cewa an halaka wani wakilin jam'iyya a wurin da ke kusa da rumfar zabe, kakakin yan sanda ta tabbatar da faruwar lamari
Rahotanni daga jihar Bayelsa sun nuna cewa wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai hari cibiyar raba kayakkin zaabe a jihar Baylesa, sun lalala kayan gundumomi uku.
A ci gaba da kokarin kakkave yan ta'adɗa a shiyyar arewa maso gabashin Najeriya, rundunar soji ta samu nasarar tura mayaƙan ISWAP akalla 70 zuwa lahira a Borno.
Ahmad Yusuf
Samu kari