Ahmad Yusuf
12045 articles published since 01 Mar 2021
12045 articles published since 01 Mar 2021
Yayin da ya rage 'yan kwanaki a rantsar da majalisa ta 10, wani zababben ɗan majalisar wakilan tarayya daga jihar Taraba, Ismaila Maihanci, ya kwanta dama.
Labarin da muka samu da zafins aya nuna huɗu daga cikin daliban makarantar Sakandiren Birnin Yauri 11 dake hannun 'yan ta'adda sun kubuta, sun shaki yanci.
Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari, da shugaba mai jiran gado, Asiwaju Tinubu sun yi wa juna fatan Alheri ta wayar salula bayan gama.azumin Ramadan.
Ministan birnin tarayya Abuja, Mallam Muhammed Bello, ya ce ya yi nadama na gaza jawo hankalin Sanatan ɗaya a Abuja ya sauya sheka daga PDP zuwa APV kafin zaɓe.
Mai martaba sarkin Musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya roki yan takarar da suka garzaya Kotu bayan shan kaye da su rungumi duk hukuncin da Kotu ta yanke.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta ce bata san inda dakataccen kwamishinan zaɓen jihar Adamawa ya maƙale ba har yanzun bai amsa kiran da ta masa ba.
A ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023 INEC zata gudanar da zaben gwamna a juhar Bayelsa, akwai manyan wasu yan takarar uku da ake ganin ɗayansu ne zai kai labari.
Rahotanni daga babban birnin kasar Mali, sun nuna cewa harin kwantan ɓauna ya yi ajalin shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa da wasu manyan mutane huɗu.
Hukumar kula da manyan masallatai masu alfarma biyu a ƙasar Saudiyyata sanar da ganin jinjirin watan Shawwal, wanda ke nufin gobe Jumu'a za'a yi Eid al-Fitr.
Ahmad Yusuf
Samu kari