Ahmad Yusuf
12040 articles published since 01 Mar 2021
12040 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi, ya ayyana ranar Alhamis, 12 ga watan Rabi'ul Awwal, 1445H a matsayin ranar hutun murnar haihuwar Manzon Allah SAW.
Hukumar zabe ta ƙasa INEC mai zaman kanta ta fitarda cikakken jadawalin zaben gwamnoni a jihohin Edo da Ondo wanda zai gudana a shekara mai zuwa 2024.
Rundunar Operation Hadarin Daji ta ƙara kubutar da wasu mutane 15 bayan artabu da 'yan bindiga a jihar Zamfara, sun sheke wasu da ciki da yawa yau Litinin.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya soki matakin wasu hukumomin gwamnatin tarayya da ake zargin sun fara zaman sulhu da 'yan ta'adda a jihar.
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta ayyana ranar Laraba, 27 ga watan Satumba, 2023a matsayin ranar hutun shagalin Maulidin Annabi Muhammad SAW na 1445/2023.
Kamfanin Ɗangote Group ya musanta rahoton da ake yaɗa wa a kafafen sada zumunta cewa farashin siminti zai dawo N2,700 a kowane buhu daga watan Oktoba.
Kungiyoyin kwadago sun umarci dukkan kawayensu da rassansu na jihohi su rufe harkokin tattalin arziƙin Najeriya daga ranar Talata 3 ga watan Oktoba, 2023.
Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaben gwamna ta kori karar jam'iyyar PDP da ɗan takarar ta na gwamna da suka kalubalanci nasarar gwamna Otu na jihar Kuros Riba.
Tsohon shugaban ƙaramar hukumar Ijebu ta gabas a jihar Ogun, Wale Adedayo, ya ƙare a gidan gyaran hali bayan zargin gwamnan Abiodun da sace kuɗi.
Ahmad Yusuf
Samu kari