Yanzu-Yanzu: Mun Gano Kayan Sojoji, Makudan Kudade A Gidan Tukur Mamu, DSS

Yanzu-Yanzu: Mun Gano Kayan Sojoji, Makudan Kudade A Gidan Tukur Mamu, DSS

Hukumar DSS ta bayyana cewa ta bankado abubuwa da dama a gidan mutumin dale cinikin kudaden fansan fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna da yan bindiga duka sace tun watan Sha’aban.

Daga cikin abubuwan da suka gano akwai kayan Sojoji, makudan kudaden kasashe daban-daban.

Jaridar Daily Trust ta ce Kakakin Hukumar, Peter Afunanya, ya bayyana hakan a bukatar neman bayanin da tayi game da binciken kwa-kwaf da Jami’an hukumar suka yo a gidan Tukur Mamu dake Kaduna.

Afunanya yace abubuwan da suka bankado na ban tsoron gaske kuma zasu gurfanar da shi a kotu.

A cewarsa:

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Kara karanta wannan

Iyalin Tukur Mamu Sun Bada Labarin Yadda DSS Suka Shigo Dakin Matansa Cikin Dare

“Kawo yanzu jami’an tsaro sun aiwatar da bincike cikin gida da ofoshin Mamu. An gano abubuwan laifi wanda ya hada da kayan Sojoji.
“Hakazalika an gano makudan kudaden kasashe daban-daban da na’urorin kasuwanci. Yayinda muke cigaba da yin bincike, ko shakla babu Mamu zai gurfana a kotu.”

Asali: Legit.ng

Online view pixel