- All (1039)
- Labarai (897)
- Siyasa (121)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (5)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Kotun tarayya dake Kaduna ta yi watsi da karar surukin shugaba Muhammadu Buhari, Sani Sha'aban, da ya shigar kan dan takaran gwamnan Kaduna, Sanata Uba Sani.
Gwamnan jihar RIvers, Barrista Nyesom Ezenwo Wike, ya sake nada sabbin mutane 100,000 matsayin hadimai na musamman da zasu yi masa aiki lokacin zaben 2023.
Kuma dai, kamfanin jirgin Emirates ya ce daga yanzu ba zai sake jigilar fasinjoji zuwa Najeriya ba saboda rike masa makudan miliyoyin daloli da Najeriya tayi.
Ana saura watanni takwas karewar wa'adin mulkinsa matsayin gwamna, NyesomEzenwo Wike na Rivers ya yi manyan nade-nade na dubunnan mutane lokaci guda daya kacal.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers ya fara rantsar da hadiman siyasa na musamman guda dubu dari da ya nada a jiharsa yayinda ake shirye-shiryen zaben 2023.
Kimanin wata guda bayan tabbatar da su da majalisar dattawan Najeriya tayi, shugaban hukumar INEC ya ranstar da sabbin kwamishanoni a hukumar mutum 19 yau.
An damke wani mutumi da ya budewa Imran Khan tsohon Firai MInistan kasar Pakistan wuta yayinda ake gudanar da zanga-zangar bukatar gwamnatin jihar tayi zabe.
Jam'iyya mai gwamnati All Progressives Congress APC ta fitar da jadawalin yakin neman zabenta na tafiye-tafiye daga Nuwamba zuwa watan Febrairu da za'ayi zabe.
Da yiwuwan jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP za ta shiga zaben gwamnan jihar Ogun ba tare da dan takara ba saboda rikicin da ya barke cikinta.
AbdulRahman Rashida
Samu kari