Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Wani mutumi dan jihar Delta, kudancin Najeriya na gab da angwancewa da dirka-dirkan matan biyu lokaci guda. Mutumin mai suna John Erere Nana zai auri yan matan
Jami'an hukumar yan sanda sun cika hannu da wani matashin Fasto Izuchukwu Anoloba kan zargin garkuwa da babban Fada na Katolika, Fr Fidelis Ekemgba a jihar Imo.
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya na Jihar Gombe ya jaddada muhimmancin tallafawa matan da suka rasa mazajensu suka rasu da iyalan jami'an tsaro suka mutu bakin.
Wani mutum mai ikirarin shi lauya ne ya shiga hannu a Fatakwal cikin harabar kotu ranar Laraba, 1 ga Disamba, 2021. Abokan aikinsa ne suka tona masa asiri.
Kaduna - Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Nasir El-Rufa'i ta sanar da cewa za ta sallami Malaman makaranta 233 bisa gabatar da takardun boge.
Osogbo, jihar Osun - A ranar Laraba, 1 ga watan Disamba, Allah ya yiwa Na'ibin Limamin Osogbo, Sheikh Haroon Adediran Asunmo Samonigogo, rasuwa yana mai shekaru
Adamawa Yola - Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jihar Adamawa ranar Laraba, 1 ga Disamba, ya rabawa manyan Sarakunan gargajiyan 1st class motocin SUV da Hilux.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira birnin Dubai, haddadiyar daular Larabawa UAE da daren Laraba, 1 ga Disamba, 2021 domin halartan taron baja kolin EXPO 2020.
Wani maigadi ya shiga uku sau uku yayinda yayi mumunan hadari da mota maigidansa. Mai gadin wanda ba'a bayyana sunansa ba ya dauki motar ne ba tare da sanin mai
Abdul Rahman Rashid
Samu kari