Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Hanarabul Abdulmumin Jibrin Kofa ya shirya addu'o'i na musamman domin samun nasarar takarar Bola Tunubu a zaben shugaban kasa a 2023 da kuma zaman lafiya da had
Abuja - Ministan Sufuri, Chibuike Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa $36bn kadai yake bukata ya dinke Najeriya gaba daya da layin dogo. Amaechi ya bayyana hakan.
Abuja - Kungiyar Kwadagon Najeriya NLC, ta lashi takobin cewa yan Najeriya ba zasu yarda da wani sabon karin farashin man fetur ma da sunan cire tallafin mai.
Kungiyar kare muradun kabilar Igbo a Najeriya, Ohanaeze Ndigbo ta lashi takobin kauraewa zaben 2023 muddin Shugaba Muhammadu Buhari bai saki Nnamdi Kanu a 2022.
FCT Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa Gwamnatinsa ba zata gushe tana iyakan kokarinta wajen magance matsalar tsaron da Najeriya ke fama da su ba.
Ministan Sufuri, Chibuike Rotimi Amaechi ya bayyana cewa nan da karshen sabuwar shekarar da muke shirin shiga za'a fara amfani da layin dogon Kano zuwa Kaduna.
Shugaba Muhammadu Buhari ya rattafa hannu kan daftarin kasafin kudin Najeriya na shekarar 2022 da za'a shiga. Shugaban kasa ya rattafa hannun da safiyar Alhamis
Kamar yadda muka saba ranar Juma'a, Legit Hausa kan kawo fatawowi da tsokaci Malamai kan wasu mas'alolin addini da suke shigewa mutane kuma ake bukatan bayani.
Hukumar Sojin Ruwan Najeriya a ranar Alhamis ta bayyana cewa za ta saka kafar wando guda da manyan hafsoshinta dake hada baki da barayin man fetur wajen satan.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari