Abdul Rahman Rashid
4123 articles published since 17 May 2019
4123 articles published since 17 May 2019
Shugaban hukumar gudanar da zaben kasa INEC na jihar Akwa Ibom ya fasa kwan yadda magabatansa suka bar yan siyasa na cin karnukansu ba babbaka a jihar tun bayan dawowa demokradiyya.
Babban kotun tarayya dake Abuja a ranar Talata ta rage ka'idojin belin tsohon shugaban kwmaitin gyara harkan fansho, AbdulRashid Maina, daga bilyan daya zuwa milyan dari biyar.
Akalla mutane 41 sun rasa rayukansu a sassan Najeriya daga farkon shekarar 2020 kawo yanzu, gwamnatin tarayya ta tabbatar. Ministan Ilimi, Osagie Ehanire, ya bayyana
Ma'aikatar tsaron Amurka a ranar Litinin ta tabbatar da labarin fadowar jirgin yakinta a yankin Ghazni a kasar Afghanistan amma ta karyata rade-radein cewa yan mayakan Taliban suka baro jirgin
Akalla gwamnoni 10 na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) suka dira Lokoja ranar Litinin domin halartan bikin rantsar da gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, karo na biyu.
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, na jihar Imo. Charles Ezekwem, ya yi murabus daga kujerarsa, ya yi hannun riga da jam'iyyar kuma ya sauya sheka zuwa jam'iyyar All progressives Congress.
Wata babbar kotun birnin tarayya Abuja dake unguwar Maitama ta yankewa Maryam Sanda hukuncin kisa kan laifin kisan mijinta Bilyaminu Bello.
Bayan Alkalin kotun Abuja dake unguwar Maitama, Yusuf Halilu, ya kama Maryam Sanda, da laifin kashe mijinta, an yi wani gajeran rikici a cikin kotun.
Wata kotu birnin tarayya dake unguwar Maitama ta kaddamar da zama kan shari'ar Maryam Sanda, da ake tuhuma da laifin kisan kai kuma kotu ta tabbatar da zargin, ita ta kashe mijint
Abdul Rahman Rashid
Samu kari