Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta gurfanar da tsohon dan majalisan dattawa da ya wakilci Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, a kotu.
Hukumar gudanar da zabe ta kasa INEC ta alanta Alhassan Ado Doguwa, matsayin zakaran zaben mai-mai na mai wakilatan mazabar Tudun Wada/Doguwa a majalisar wakilan tarayya.
Yan kunar bakin wake biyu sun kai harin Bam cikin Masallaci a garin Gwoza, jihar Borno a ranar Lahadi inda yaro daya dan shekara 12 ya mutu yayinda mutane da dama suka jikkata.
Tsohon dan majalisan wakilan tarayya, AbdulMumini Jibrin, ya fadi ba nauyi a zaben mai-mai da aka gudanar a mazabar Kiru/Bebeji na jihar Kano.
Akalla mutane 56 sun mutu kawo yanzu a sakamakon cutar coronavirus da ta barke a kasar Sin. Wannan cuta ta fito ne a Yankin Wuhan, kafin cutar ta fara zagaya Duniya.
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Asabar ya yabawa matakin da gwamna Bello Matawalle ya dauka wajen dakile yan bindiga, masu garkuwa da mutane da yan barandan a jihar Zamfara.
Leah Sharibu, yar budurwar da yan Boko Haram suka sace a makarantar Dapchi ta haifi 'da namiji da daya daga cikin kwamwandojin yan ta'addan. Sahara Reporters ta ruwaito.
Hukumar gudanar da zabe ta kasa ta alanta, Auwal Jatau, na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) matsayin zakaran zaben kujerar majalisar wakilan tarayya na mazabar Zaki a jihar Baichi.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da bullar cutar lasa a Jihar Kaduna kuma wanda ya kamun wani ne namiji dan shekara 36 daga Karamar Hukumar Chikun
Abdul Rahman Rashid
Samu kari