Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kwararrun masana kimiya sun yi hasashen cewa, da yiwuwar za a samar da riga-kafin cutar korona daga yanzu zuwa karshen watan Yuni na shekarar da muke ciki.
Rahoton da Hukumar Kididdiga ta Kasa NBS ta fitar a kan yawan arzikin kasar wato GDP, ya nuna cewa tattalin arzikin Najeriya ya ja baya a rubu'in farko na bana.
A halin yanzu dai akwai fiye da mutum miliyan biyar da annobar bakuwar cutar nan ta coronavirus ta harba cikin nahiyoyi da kasashe dari da 88 a fadin duniya.
A jiya ne Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, ya saki fursunoni 293 da ke zaman cin sarka a wani mataki na gyara hali cikin gidajen kaso da ke jihar.
Musulmai a wasu jihohi da ke Arewacin Najeriya, sun yi wa umarnin Sarkin Musulmi kunnen uwar shegu da yayin da suka yi taron jama'a wajen gudanar da sallar idi.
Shugaba Muhammadu Buhari ya jajantawa Sanata Kabiru Gaya mai wakiltan mazabar Kano ta kudu a majalisar dattawan tarayya bisa rasuwar uwargidarsa, Hajita Halima.
Wannan rahoto yana kunshe ne cikin wata sanarawa da babban jami'in hulda da al'umma na Hukumar NECO, Azeez Sani, ya fitar a ranar Juma'a, 22 ga watan Mayu.
Gwamna Matawalle ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun hadimi na musamman mai kula da hulda da al'umma, Zailani Bappa.
Ministan sadarwa na kasa Dr Isa Ali Ibrahim Pantami, ya yaba wa wasu gwamnonin kasar da suka karbi sabon kudirin sadarwa wanda ake kira Right of Way Resolution.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari