Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar kwallo ta Arsenal da kuma Manchester City, za su fafata da juna a wasan su na farko yayin dawowa a filin wasa na Etihad.
A yau mun kawo muku baitocin wakar da ta sanya Ministan Labarai da Al'adu, Lai Mohammed, ya ba da umarnin cafke wa tare da tsare wani dan jarida na jihar Kwara.
Idan ba a manta ba, biyo bayan barkewar annobar korona a Najeriya, Gwamnatin Tarayya cikin gaggawa ta ba da umarnin a rufe duk wasu makarantu a fadin kasar.
Watanni uku bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya, cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 35 na kasar da babban birnin kasar na Tarayya.
Kwamitin da fadar shugaban kasa ta kafa domin yaki da cutar korona, ya fayyace dalilin da ya sa Cross River ta kasance jihar da har yanzu ba a samu cutar ba.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya haramta Almajiranci a jihar kuma ya lashi takobin cewa duk mahaifin da ya tura dansa Almajirci zai gurfana gaban kotu.
Shugaban kungiyar na Kano, Kwamared Kabiru Ado Minjibir, shi ne ya ba da shaidar hakan yayin taron manema labarai kamar yadda jaridar Daily Trust ta wallafa.
Masana kimiya da mahukuntan lafiya na ci gaba da fadi-tashi da yin rige-rige na samar da maganin cutar korona wadda ta zamto ruwan daren da ya game duniya.
Zababben dan takaran gwamnan jihar Edo da wani ballin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta zaba, Fasto Osaze Ize-Iyamu ya dira hedkwatar jam'iyyar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari