Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta sake harbin yan Najeriya 575 yau
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya (NCDC) ta ce annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 575 a fadin Najeriya.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11.40 na daren ranar Juma'a 10 ga Yulin shekarar 2020.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 575 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:
agos-224
Oyo-85
FCT-68
Rivers-49
Kaduna-39
Edo-31
Enugu-30
Delta-11
Niger-10
Katsina-9
Ebonyi-5
Gombe-3
Jigawa-3
Plateau-2
Nassarawa-2
Borno-2
Kano-1
Abia-1
31,323 ne jimmilan wadanda suka kamu
12,795 aka sallama kawo yanzu
709 sun mutu
KU KARANTA: Maimakon haska bidiyon karbar dalan Ganduje, da aikin da ka yiwa mutane ka haska - Ize-Iyamu ya caccaki Obaseki
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng