Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa ta kaddamar da shirin raba tallafin N10.9 billion ga daidakun mutane, kanana da matsakaitan yan kasuwa.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya cika alkawarinsa na kyautan naira milyan ashirin da ya yiwa iyalan jarumin kwamandan da aka kashe a filin.
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 176 a fadin Najeriya ranar Talata.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu, ya shawarci gwamnatoci su daina karban basussuka domin aiwatar da ayyuka, amma kamata yayi su gina al'ummarsu
Rahotanni daga gidan sarautar Zazzau da gidan gwamnatin jihar na nuna cewa cikin mutane biyu; daya na kusa da shugaban Buhari da kuma abokin gwamna El-Rufa'i.
Hukumar gudanar da zaben kasa watau INEC ta bada shahadar nasara a zaben ga gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, da mataimakinsa, Philip Shaibu, AIT ta ruwaito.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Litinin ya tabbatar da zabin Alhaji Mai Mustapha Umar Mustapha a matsayin sabon sarkin masarautar Biu a Borno
Dirakta Janar na hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC, Dr Chike Ihekweazu, ya ce za'a samu tashin masu kamuwa da cutar Korona saboda bude makarantu.
Makarantun gwamnati da masu zaman kansu a jihohin Legas, Ogun, Osun, Ekiti, da Oyo sun bude ranar Litinin kuma bisa ka'idojin da aka gindaya na kariya daga Cuta
Abdul Rahman Rashid
Samu kari