Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Abuja - Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta rantsar da kwamitin yakin neman zaben gwamnan jihar Osun da zai gudana a watan Yuli, 2022. Shugaban uwar.
Kotun kasar Birtaniya dake Landan ta hana tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu da matarsa Beatrice, beli. Kotun ta bada umurnin garkames
Kigali - Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyarar yawon ganin ido gidan tarihin kisan kare dangi na kasar Ruwanda da ya auku kimanin shekaru 29 da suka gabata.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya amu mukamin Alaadini na kasar Yarbawa daga wajen Majalisar Malaman kasar Oyo, Kudu maso yammacin Najeriya.
Hukumomi a kasar Birtaniya ta damke tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ike Ekweremadu, da matarsa Beatrice kan laifin kan wani yaro kasar.
Kungiyar yan kasuwar mai masu zaman kansu watau (IPMAN) ta fasa kara farashin litan man fetur zuwa N180 daga N165 da gwamnati tayi umurnin a rika sayarwa..
Hukumar yan sandan jihar Ondo a ranar Laraba ta bayyana cewa ta damke yan bindiga masu tada kayar baya guda 14 a fadin jihar. Yan ta'addan sun hada da Ojo Rotim
Abuja - Hukumar gudanar da zabe ta kasa INEC ta karyata rahotannin cewa ta dage ranar karshe na rijistan katin zabe da kwanaki sittin zuwa karshen watan Agusta.
Shugaban kasa , Muhammadu Buhari, ya dira birnin Kigali, kasar Ruwanda da yammacin Laraba, 22 ga watan Yuni, 2023. Buhari ya jagoranci tawagar Najeriya zuwa tar
Abdul Rahman Rashid
Samu kari