Jihar Zamfara
Yan bindiga sun sace matar shugaban kungiyar ma'aikatan kananan hukumomi, NULGE, ta Jihar Zamfara, Sanusi Mohammed Gusau. Matar, Ramatu Yunusa, wacce ke da ciki
Mazauna yankin Mada da wassuu kauyuka dake karkashin karamar hukumar Gusau sun tsere daga gidajen su bayan 'yan bindiga sun kai musu sabon mummunan farmaki.
Janar Lucky Irabor, a ranar Litinin, ya kalubanci kira da gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya yi ga mutanen jihar da su mallaki bindigogi don kare kansu.
Yayin da lamarin tsaro ke ƙara taɓarɓarewa a sassan Najeriya,wasu gwamno i sun tashi haiƙan don tabbatar da sun kawar da matsalar baki ɗaya a jihohin su, mun ha
A yayin da korafi kan tabarbarewar tsaro ta yawaita a jihar, hukumomin Zamfara sun umarci kwamishinan 'yan sandan jihar sa ya bada lasisin rike bindigu a jihar.
'Yan bindiga a ranar Alhamis sun kai hari tare da kone ofishin 'yan sanda, shaguna da gidaje uku a kauyen Zugu dake karamar hukumar Bukkuyum ta jihar Zamfara.
Dakarun sojin saman Najeriya sun budewa tawaga biyu ta masu satar shanu yayin da suka kai wani samame a Jihar Zamfara da Neja wuta ta jiragen yakin sojojin.
Za a ji mutanen nan da aka dauke a hanyar zuwa daurin aure a Zamfara sun samu ‘yanci bayan kwanaki 13. Daga Naira miliyan 145, an nemi kowa ya kawo N400, 000.
Jami'an yan sanda reshen jihar Zamfara sun ceto wasu mutane 14 a yayin wani aiki da suka gudanar a dajin Kunchin Kalgo da ke karamar hukumar Tsafe ta jihar.
Jihar Zamfara
Samu kari