Jihar Zamfara
Da farko 'yan bindigan da suka tare masu dawowa daga wajen daurin aure a hanyar Sokoto sun ce sai kowa ya biya N5m. Daga baya aka rage kudin fansar zuwa N60m.
Wasu da ake zaton‘yan bindiga ne sun sake kai farmaki inda suka yi nasarar sace wasu ‘yan kasuwa 50 a hanyar Sokoto-Gusau suna dawowa daga wani daurin aure.
Gwamnatin Jihar Zamfara ta sanar da rasuwar Sarkin Kotorkoshi a karamar hukumar Bungudu na Jihar, Alhaji Ahmad Umar. Cikin wata sanarwa da sakataren gwamnatin J
Sababbin bayanan da aka samu sun tabbatar da cewa Alhaji Abdulaziz Yari ya bar hannun EFCC. EFCC ta ce ta ba Ahmed Idris beli, amma ana binciken Akanta Janar.
'Yan sandan jihar Zamfara sun yi ram da wani da ake zarginsa da kisan kai, Jabiru Ibrahim daga gundumar Dauran ta karamar hukumar Zurmi da hannun mutum matacce.
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne a ranar Litinin sun halaka sama da 'yan sa kai 30 a wani artabun da suka yi kusa da yankin Gidan Dan Inna da ke Auki,Bungudu.
Bayan sulhun xa aka samu tsakanin ɓangarorin APC da basa ga maciji a Zamfara, Alahji Yati ya umarci a janye kararrakin da tsaginsa ya shigar Kotu kan APC a baya
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya bukaci rundunar sojin Najeriya ta fara kai wa ‘yan bindiga farmaki har maboyarsu sakamakon yadda su ka addabi jiharsa
Biyo bayan yarjejeniyar da su gwamna. matawaƙe suka cimma wajen sulhu da Yari da Marafa, yan majalisun tarayya guda shida daga Zamfara sun sake komawa PDP.
Jihar Zamfara
Samu kari