Jihar Zamfara
Kotu ta hana hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta (EFCC) kwace wasu kadarori shida da aka gano suna da alaka da Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara.
Gwamnatin Zamfara a ranar Juma’a ta sanar da rufe kananan hukumomin Anka, Bukkuyum da Gummi a jihar sakamakon rashin tsaro da harin ‘yan bindiga a yankunan.
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun kama mota dankare da kayan abinci da za a kaiwa ‘yan bindigan dake da maboya a Dangulbi a karamar hukumar Maru ta jihar.
Gwamnatin jihar Zamfara ta sake bude wasu makarantu 45 daga ciki 75 da ta rufe saboda rashin tsaro, ma’aikatar ilimi ta bayyana hakan a ranar Laraba a Gusau.
'Yan bindigan dake rike da 'ya'ya mata biyu na tsohon akanta janar na jihar Zamfara, Abubakar Bala Furfuri da wata 'yar aikin gidansa sun yi barazanar mai da
Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin gwamna Muhammad Bello Matawalle, ta tallafa wa makarantun karatun Alƙur'ani da buhunan shinkafa 199 da shanu 97.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da hakimin kauyen Iyaka da ke masarautar Gummi ta jihar Zamfara a ranar Lahadi.
Bello Turji mashahurin ‘dan bindiga ne da ya addabi yankuna da yawa na jihar Zamfara. Sai dai akwai wasu mashahuran 'yan bindiga da suka fi shi barna a jihar.
A kokarin su na tsira da rayuwa, mazauna akalla 30 sun gamu a ajalinsu yayin tsallake wani tafki bayan barin gidajensu domin tserewa 'yan bindiga a Zamafara.
Jihar Zamfara
Samu kari