Jihar Zamfara
Bello Turji, shugaban yan fashin daji a jihar Zamfara ya bada umurnin tsare wasu mutane yan garin Moriki a karamar hukumar Zurmi kan rashin buyan harajin kariya
Za a ji wasu Masu garkuwa da mutane a jihar Zamfara sun bukaci sababbin kudin da aka buga a matsayin kudin fansar wasu mutane hudu da suka dauke a garin Gusau.
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da mutun huɗu harda kananan yara a jihar Zamfara, sun nemi a tattara musu kuɗin fansa kuma ba zasu karbi kuɗin yanzu ba
Al'ummar garuruwa hud a kananan hukumomin Maradun da Zurmi na jihar Zamfara sun shiga halin fargaba bayan yan bindiga sun far masu da sace mutum fiye da 100.
Tsohon sanata a Najeriya ya bayyana yadda kasar nan ta kasance ba ta addini ba yayin da ake fuskantar zaben 2023 mai zuwa. Ya ce Najeriya babu ruwata da addini.
Domin ganin yankinsu ya samu zaman lafiya a wannan lokaci da kasar ke fama da hare-haren ta'addanci, mutanen garin Gidan Goga sun tara kudi zasu kaiwa Turji.
Kwamandan ‘yan bindiga Dankarami ya kwashe Mutum 44 bayan yaransa sun shiga gida-gida a Kanwa dake Zurmi. Moriki na hada N20m ta kariya da Turji ya bukata.
Kungiyar kwararrun mata a Zamfara sun nuna cikakken goyon bayansu ga takarar Bola Tinubu na APC da Gwamna Bello Matawalle, sun yi alkawarin basu kuri’u da yawa.
A kokarin kakkabe ayyukan 'yan ta'adda a yankuna daban-daban na jihar Zamfara, an kama wasu 'yan bindiga 16 da suka addabi yankuna daban-daban na ita jihar.
Jihar Zamfara
Samu kari