Jihar Zamfara
Mai magana da yawun jam'iyyar APC reshen jihar Zamfara, Yusuf Idris, ya karyata rahoton da ke yawo cewa na gaban goshin Matawalle sun sauya sheka zuwa PDP.
Hukumar yan sanda reshen jihar Zamfara ta sanar da wata gagarumar nasara da dakarunta suka samu sun cika hannu da wasu masu safarar makamai ga yan bindiga.
Yan bindiga a jihar Zamfara da suka sace Kwanel Rabiu Garba Yandoto (mai ritaya) da yaransa biyu sun sako su bayan an biya su kudin fansa ta naira miliyan 10.
Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya, Peoples Democratic Party (PDP) ta kori tsohon dan takarar gwamnan jihar Zamfara, Hon. Ibrahim Shehu Bakauye kan cin amana.
Kotun daukaka kara da ke zama a shiyyar Sokoto ta jaddada Daura Lawal-Dare matsayin halastaccen ‘Dan takarar gwamnan jihar Zamfara a jam’iyyar PDP a zaben 2023.
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun yi nasarar ceto fasinjoji 15 da ‘yan ta’adda suka sace tare da shiga da su cikin dajika. Mutum bakwai ne manyan maza.
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da halaka wani ‘Dan bindiga tare da kama wasu shida da ake zargi. Suna daga cikin yaran Bello Turji da Kachalla.
A jihar Zamfara, kwamitin yakin neman zaben Bola Tinubu ya bada kyautar buhunan shinkafa da masara ga kiristoci domin ayi bikin Kirismeti da sabuwar shekara.
Wani kasurgumin shugaban 'yan bindigan da aka dade ana nema ya shiga firgici yayin da ya fara koa yadda sojojin saman Najeriya suka halaka yaransa 16 a Zamfara.
Jihar Zamfara
Samu kari