Jihar Zamfara
Dakarun soji sun kai harin ne a karkashi atisayen nan mai taken HADARIN DAJI. Jawabin ya bayyana cewa, "rundunar sojojin sama a karkashin atisayen HADARIN DAJI
Gwamna Matawalle ya bayyana haka ne ta bakin mai magana da yawunsa, Yusuf Idris cikin wata sanarwa da ya fitar, inda yace gwamnatinsa ba zata kori almajirai ba.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen Zamfara, ta bayyana gamsuwarta da yadda gwamnatin tarayya ke yakar 'yan bindiga da sauran miyagun mutane a jihar
Hedkwatar tsaro ta Najeriya ta ce rundunar Operation Hadarin Daji ta halaka sama da 'yan bindiga 200 a ruwan bama-baman da ta dinga musu a Zamfara da Katsina.
Sai dai Malam Sagir ya zargi shugaban karamar hukumar, Alhaji Lawali Abdullahi da shirya masa wannan tuggun saboda kawai a cewarsa ba sa cikin jam’iyya daya.
Gwamna Matawalle ya bayyana hakan ne ranar Asabar a Gusau, babban birnin jihar Zamfara, yayin da ya ke jajantawa jama'ar wasu kauyuka a kan harin da 'yan bindig
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya bai wa jama'ar jiharsa tabbacin cewa manoman jihar sai sun koma gonakinsu a bana, kamar yadda suka tsara da izinin Allah.
Kwamishinan lafiya a jihar Zamfara, Alhaji Yahaya Kanoma, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) cewa mutane biyu ne aka tabbatar da cewa sun kamu
Miyagun yan bindigan sun kaddamar da hare haren ne a karamar hukumar Tsafe a daren Talata, inda suka dinga bi suna bindige mutanen da basu ji ba basu gani ba.
Jihar Zamfara
Samu kari