Jihar Zamfara
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara ta ce ta ceto wasu mata masu juna biyu daga cikin mutum 97 da ta ceto daga hannun gagararren dan bindigan Zamfara, Turji.
Yan bindiga sun sace mata da yaran wani malami a kwalejin ilimi ta fasaha a Gusau da ke jihar, Dr Abdurrazak Muazu kuma sun bukaci kudin fansar Naira miliyan 50
Daya daga cikin mambobin bangaren shahararren malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Ahmad Gumi, yace babu amfanin kashe wani shugaban yan bindiga a Zamfara.
Ana ta ci gaba da tattaro bayanai akan dalilin da yasa gawurtaccen dan bindigan jihar, Bello Turji ya saki mutane 52 ba tare da amsar ko sisi ba, Daily Trust ta
Bello Turji, gagararren dan bindigan jihar Zamfara, a ranar Litinin ya sako mutane 52 wadanda suka dade a hannunsa, wata majiya ta tabbatar wa da Daily Trust.
Luguden wutar jiragen saman sojin sama na Najeriya da sa'o'in farko na ranar Asabar ya yi ajalin rayukan shugabannin 'yan bindiga biyu da wasu tarin miyagu.
Sojoji sun harba rokoki kan sansanin 'yan bindiga a jihar Zamfara. An hallaka wani kasurgumin shugaban 'yan bindiga a yayin wannan harin da sojoji suka kai.
Zamfara - Jami'an yan sanda a jihar Zamfara sun samu nasarar ceto daliban Islamiyya ashirin da daya da aka sace a kauyen Kuccheri dake jihar ranar Juma'a..
'Yan bindiga sun ttsinkayi yankin Mareri da ke babban birnin jihar Zamfara a ranar Juma'a kuma sun sace mata da diyar lakcaran kwalejin ilimi, Dr Abdulrazak.
Jihar Zamfara
Samu kari