Jihar Zamfara
Mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Mahdi Aliyu, wanda har yanzun yake a cikin PDP, yace ba sauran shiru tsakaninsa da uban gidansa, gwamna Bello Matawalle .
Magoya bayan tsohon gwamnan jihar Zamfara, Mahadi Ali-Gusau,sun zargi shugabannin jam'iyya mai mulki a jihar da shirya farmakin da aka kai wurin taron jam'iyya.
Wata kungiyar dattawan jihar Zamfara ta koka kan zargin da ta ke na cewa jami'an tsaron jihar suna sakin 'yan bindigan da suka kama da ta'addanci a fadin jihar.
‘Yan bindiga sun halaka mutane 10 sannan sun yi garkuwa da mata 33 daga kauyaku bakwai da ke karkashin karamar hukumar Gusau a jihar, The Punch ta ruwaito. An s
Hukumar NSCDC ta tabbatar da damke wasu mutum uku da ta ake zargin 'yan bindiga ne yayin da suka tsere zuwa yankin Magami da ke Zamfara sakamakon ruwan wuta.
A ranar Asabar, ranar da mabiya addinin kirista ke biki kirsimeti, wasu yan bindiga sun kai hari jihar Zamfara, inda suka kashe mutane kuma suka sace mata 33.
Daya daga cikin shugabannin jam’iyyar APC na jihar Zamfara, Sanata Kabiru Garba Marafa, ya ce ba ya da alaka da gawurtaccen dan bindigan nan,Abdulmuminu Moossa.
Yan sanda a Katsina sun yi ram da wani mutumi ɗna shekara 45 bisa zarginsa da safarar makamai zuwa yan bindiga a jihohin Katsina da Zamfara dake arewacin kasa.
Wata kwamishina a jihar Zamfara ta hakura ta aje aikinta, ta kuma yanke shawarar komawa Imo domin a ba ta matsayin kwamishina a jihar. Ta bayyana dalilin haka.
Jihar Zamfara
Samu kari