Yan Yahoo
A kafafen sada zumunta an zargi Dino Melaye da sace wasu makudan miliyoyi wanda aka ce Hushpuppi ne ya taimaka masa wajen yin awon gaba dasu. Ya karyata batun.
EFCC ta dira wata makarantar da ake koyar da damfara tayanar gizo da aka fi sani da 'Yahoo-Yahoo'. EFCC sun kame daliban, yayin da malamin ya yi saraf ya gudu.
Mista Obinwanne Okeke da ake zargi da laifin damfara a kotun kasar waje ya amsa laifinsa. Shararren Ɗan kasuwar zai iya shafe shekaru 20 a gidan yari a Amurka.
Gwamnan Imo ya dauko yaki da ‘Yan Yahoo-Yahoo a Jiharsa. Chidiebube Okeoma daga Owerri ya rahoto cewa za a kori Masu laifi daga Jihar Imo.
Dakarun Magu sun yi wani muguwar cafka a Kudancin Najeriya kwanaki. Jami’an sun yi nasarar gano wurin koyon Yahoo-Yahoo watau ana koyawa mutane damfara a Akwa Ibom.
'Yan Najeriya musamman 'yan kudancin kasar sun yi caa akan 'yan yankin arewa bayan kama wasu 'yan damfarar yanar gizo (Yahoo Boys) da aka yi guda shida a jihar Kano. Rundunar hukumar yaki da cin hanci da rashawa reshen jihar Kano.
Wata kotun manyan laifuka ta musamman dake Ikeja a cikin birnin Legas, ta tura wani dan damfarar yanar gizo, Peter Toluwabori, gidan kaso na kirikiri a ranar Litinin dinnan sakamakon zargin shi da akeyi na lalata shaidar da...
Shekaru kusan goma kenan masu da'awar jihadi da korar Boko sun addabi yankin Arewa maso Gabas, yanzu kam an shawo kan lamarin, domin kuwa gashi har IGP na ziyarar kwanaki uku a yankin Maiduguri da kewaye, tare da tawagar jami'an..
Yan Yahoo
Samu kari