WAEC
Shugaban hukumar na reshen Najeriya, Mista Olu Adenipekun, shi ne ya labartawa manema labarai wannan rahoto cikin wata sanarwa yayin ganawa da su a ofishin hukumar dake unguwar Yaba a jihar Legas
Hukumar shirya jarrabawar kammala karatun sakandire a yankin Yammacin Afirka, WAEC (West African Examination Council), ta saki sakamakon jarrabawar bana da aka gudanar a tsakanin watan Mayu da Yunin 2019.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito shugaban WAEC a Najeriya, Olu Adenipekun ne ya bayyana haka a ranar Talata, 5 ga watan Maris, inda yace cikin dubun dubatan daliban da suka zana jarabawar, an samu dalibai 39,557 da suka samu makin C a
Za ku ji cewa Hukumar WAEC ta kawo wani sabon tsarin da ya jawo surutu. An haramtawa Malaman Makarantun kasuwa duba jarrabawar WAEC. Sai dai Kiristocin Najeriya za su yi bore a dalilin sabuwar dokar da su kace ta shafe su.
Gwamnatin Jihar Jigawa ta gayyaci hazikin dalibin nan Abdullahi Shitu wanda shine ya zamo zakara a cikin dalibai da suka rubuta jarabawar WAEC da JAMB a jihar.
Hukumar Jarabawar NABTEB ta fitar da sakamakon Jarabawar wannan shekara inda aka bayyana cewa fiye da rabin wadanda suka rubuta sun haye.
Kimanin kaso 53 (bisa 100) suka samu nasara a Jarabawar WAEC da aka rubuta na shaidar kammala karatun sakandare na Afrika ta yamma (WASSCE)
WAEC
Samu kari