Yemi Osinbajo
Wasu daidaiku a jam'iyyar APC sun bukaci Osinbajo ya janye kudurinsa na tsayawa takara, ya goyi bayan Tinubu a zaben 2023 mai zuwa. Sun bayyana dalilin haka.
Bayanai sun fara fitowa yayin da tsagin mataimakin shugaban ƙasa, Yemi Osinbajo, suka fara tattaunawa da jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Kwankwaso.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo zai shilla kasar Ghana domin halartar wani taro a yau Alhamis. Sanarwar ta fito ne daga fadar mataimakin shugaban kasa.
Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usaman, mafita ɗaya da zata iya kawo karshen ayyukan yan bindiga a ƙasar nan shi ne duk wanda ya shiga hannu a kashe.
Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumin Kabir Usman, ya sanar da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo cewa shi da gwamna Aminu Bello Masari ba su bacci.
Wata kungiya ta bawa Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo wa'adin kwana 30 ya bayyana niyarsa na fitowa takarar shugaban kasa a babban zaben 2023.
Tsohon gwamnan jihar Niger, Muazu Babangida Aliyu, ya kwatanta mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da dan takarar da ya fi dacewa da jam'iyyar APC.
Yayin da ake fuskantar zaben 2023 na shugaban kasa, 'yan siyasa da dama suna bayyana ra'ayoyinsu kan wanda ya dace ya gaji shugaban kasa Buhari na Najeriya.
Duk da cewar bai fito ya bayyana aniyarsa na yin takara ba, an gano fostan yakin neman zaben shugaban kasa na mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo a Abuja.
Yemi Osinbajo
Samu kari