Yemi Osinbajo
Wani dan Najeriya ya dira cikin wani banki da rana tsaka ya dauke na'urar buga takardunsu saboda an ki sauraronsa. An ga mutumin ne a wani bidiyo da ya yadu yan
Bola Tinubu ya sha bam-bam da su Yemi Osinbajo da Kayode Fayemi kan kujerar sakataren jam’iyya. Shi bai goyon bayan Sanata Iyiola Omisore ya zama sakataren APC.
Na kusa da shugaba Buhari, Sanata Abu Ibrahim ya ce Gwamna Fayemi da mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ba za su iya tsayawa takara da Bola Tinubu ba.
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya bayyana irin mutanen da za su iya magance matsalolin tsaro a Najeriya. Ya ce Buhari da makamantansa ne kawai za su iy
Wani matashin mai haɗa takalma a Kubwa babban birnin tarayya Abuja, wanda ya taba haɗa wa Farfesa Osinbajo takalma, ya rasu daga kwanciya bacci a ɗakin sa.
Yayin da shugaba Buhari ya shilla kasar Faris domin halartar wani taro, mataimakinsa ya dauki jakarsa zuwa wata kasa domin halartar biki. Ya tafi kasar Tanzaniy
Mataimakin shugaban ƙasa, Yemi Osinbajo, ya ce gwamnatin tarayya ta shirya inganta rayuwar tubabbun mambobin kungiyar Boko Haram tare da wurin zama da iyalai.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya dura babban birnin Maiduguri a jihar Borno domin ziyarar aiki ta rana daya. Buhari ya tafi jihar Na
Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo ya kwatanta shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin shugaba mai gaskiya da Ubangiji ya turo, The Sun ta ruwaito. Osinb
Yemi Osinbajo
Samu kari