Shafin Tuwita
Ministan yada labarai da al'adu a Najeriya ya bayyana cewa, gwamnati ta karbi wasikar tuba da neman tattaunawa daga kamfanin Twitter. Sun bayyana neman sulhu.
Alhaji Lai Mohammed, Minister of Information and Culture, has defended the suspension of the activities of Twitter in Nigeria.Alhaji Lai Mohammed, minista yace.
Kamfanin sada zumunta na Twitter ya ce ya sanar da gwamnatin Nigeria cewa ya shirya domin a zauna a tattauna kan dakatar da ayyukansa da aka yi a kasar da nufin
Gwamnatin tarayya ta ce kamfanin Twitter, ya garzaya domin neman sasanci da gwamnatin Najeriya. Ministan yada labarai da al'adu, Lai Mohammed ya sanar da hakan.
'Yan kasuwa a fadin kasar nan sun koka da yadda gwamnatin tarayya ta dakatar da Twitter a Najeriya inda suka ce kasuwancinsu a halin yanzu sun durkushe kuma.
Ma'aikatar harkokin waje a ranar Litinin, 7 ga watan Yuni, ta ce gwamnatin tarayya bata zayyana wasu sharudda ba da za ta saka a dage dakatar da Twitter da aka.
Shafin Tuwita
Samu kari