Taraba
Daruruwan mazauna garuruwan dake iyakar Taraba sun tsere daga gidajensu biyo bayan kisan mutane 11, ciki harda wani basarake da yan awaren kasar Kamaru suka yi.
Wasu 'yan awaren kasar Kamaru sun diro Najeriya, sun hallaka mutane da dama sun kuma kone kauye a wani yankin jihar Taraba. Sanata a jihar ta tabbatar da faruwa
Kusan shanu 1500 ne aka rasa sakamakon luguden ruwan wutar da sojojin sama suka yi a wata rugar Fulani da ke karamar hukumar Takum ta jihar Taraba da ke arewa.
Tsagerun 'yan bindiga sun kashe mutane 15 ciki harda matan aure uku ne a kauyukan Binnari da Jab Jab da ke karamar hukumar Karim Lamido da ke jihar Taraba.
A karon farko wasu tsagerun yan bindiga dun kai hari wani ƙauye ƙaramar hukumar Lau, ta jihar Taraba, aƙalla mutum 7 aka rahoto sun mutu, wasu da dama sun jikka
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun rasa rayyukansu yayin fada kan kudin fansa a jihar Taraba kamar yadda ya zo a ruwayar Daily Trust. Lamarin, a c
Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun shiga har ɗakin kwanan wani ɗan kasuwa, sun yi awon gaba da shi a Anguwarsa dake cikin kwaryar birnin Jalingo.
Kwanaki 37 bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fatattaki ministoci biyu, Sabo Nanono da Saleh Mamman kan rashin kwazo, har yanzu shiru ake ji babu labari.
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Jalingo, babban birnin jihar Taraba, ta yanke hukuncin tsige ɗaya daga cikin yan majalisun tarayya dake wakiltar jihar.
Taraba
Samu kari